Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Sabuwar rigima na kunno kai tsakanin bangaren Gwamna Siminalayi Fubara da Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan batun rabon mukaman kwamishinoni a Rivers.
Mutane sun bayyana mabanbanta ra'ayi bisa niyyar tsohon gwamnan jihar Legas kuma jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu,na zama shugaban
Attajirin dan kasuwa dan jihar Kebbi, Aminu Sulaiman, ya zuge cheque na milyan dari don sayawa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu tikitin takara kujeran shugaban kasa.
Sanata Ahmed Babba Kaita, Sanata mai wakiltar Katsina ta Arewa, shiyyar shugaba Muhammadu Buhari, ya sanar da sauya shekarsa zuwa jam'iyyar PDP a hukumance.
Mai taimaka wa jagoran jam'iyyar APC ta ƙasa, Bola Tinubu, kan harkokin midiya, Tunde Rahman, ya bayyana ainihin dalilin da yasa Tinubu be halarci taro ba.
Wani shehin malami a Ibadan, babban birnin jihar Oyo ya tabbatar da tsayawa takarar kujera ƙamba ɗaya a Najeriya, ya ce ya zo da warakar matsalolin yan Najeriya
An samu labari cewa Ibikunle Amosun watau Sanata mai wakiltar mazabar Ogun ta tsakiya a majalisar dattawa zai jarraba sa’arsa a zaben shugaban kasa mai zuwa.
Ɗan takarar kujera lamba ɗaya karkashin inuwar jam'iyyar APC ya nuna kaɗuwarsa da ya ji cewa jam'iyyar ta zabga miliyan N100 a matsayin kudin Fam ɗin takara.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC a ranar Laraba ta yi watsi tsarin yar tinke da aka yi amfani da shi a zaben fidda gwanin zaben 2019, tace zaben deleget.
Majalisar zartaswa NEC ta jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta amince da ranar 30 da 31 ga Mayu matsayin ranakun gudanar da zaben fidda gwanin takarar.
Siyasa
Samu kari