Zaben Gwamnan Imo na 2023: Sakamakon Zaɓe Daga Ƙananan Hukumomi, Kai Tsaye
An kammala zabe, an fara tantancewa da kidaya kuri'a a wasu rumfunan zabe a jihar Imo a zaben gwamna na 2023.
Ku kasance tare da mu domin kawo muku bayanai kai tsaye kan tantance da kidaya kuri'un da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) ta fara kai tsaye.
Lura: Ka dinga sabunta na'urarka don samun sabbin bayanai.
Karamar hukumar Oru ta yamma
APC: 38,726
APGA: 275
LP: 1,867
PDP: 987
Karamar Hukumar Isu
APC: 11,312
LP: 1,253
PDP: 2508
Karamar hukumar Ahiazu Mbaise
APC: 8,369
LP: 2,214
PDP: 3,507
Ƙaramar hukumar Nkwerre
APC: 22,488
LP: 1,320
PDP: 2,632
Karamar hukumar Ngor Okpala
APC: 14,143
LP: 2,716
PDP: 3,451
Karamar hukumar Owerri ta yamma
APC: 9,205
LP: 2,597
PDP: 3,305
Karamar hukumar Isiala Mbano
APC: 10,860
LP: 2,419
PDP: 1,659
Karamar hukumar Ezinihitte Mbaise
APC: 8,473
APGA: 73
LP: 3,332
PDP: 2737
Ƙaramar hukumar Ikeduru
APC: 2,2356
LP: 1,877
PDP: 7,258
Karamar hukumar Ehime Mbano
APC: 6,632
LP: 4,958
PDP: 681
Karamar hukumar Nwangele
APC: 29,282
LP: 895
PDP: 2132
Karamar hukumar Ohaji/Egbema
APC: 14,962
LP: 1,506
PDP: 3,694
Karamar hukumar Ideato ta arewa
APC: 5,271
LP: 1,522
PDP: 2,062
Karamar hukumar Ihitte Uboma
APC: 11,099
LP: 2,766
PDP: 3,077
Karamar hukumar Oru ta gabas
APC: 67,315
LP: 3,443
PDP: 2,202
Karamar hukumar Ngor Okpala
APC: 14,143
LP: 2,716
PDP: 3,451
Karamar hukumar Onuimo
APC: 13,134
LP: 1,753
PDP: 2,676
Karamar Hukumar Okigwe
APC: 55,585
LP: 2,655
PDP: 1,688
Karamar hukumar Orsu
APC: 18,003
LP: 813
PDP: 624
Karamar hukumar Owerri Municipal
APC: 5,324
LP: 2,914
PDP: 2,180
Karamar Hukumar Obowo
APC: 17,514
LP: 3,404
PDP: 711
Karamar Hukumar Owerri Ta Arewa
APC: 8,536
LP: 4,386
PDP: 3,449
Karamar Hukumar Njaba
APC: 811
LP: 995
PDP: 2,404
Ƙaramar hukumar Oguta
APC: 57,310
LP: 1,941
PDP: 2,653
Ƙaramar hukumar Aboh Mbaise
APC: 9,638
LP: 2,455
PDP: 1,724
Ƙaramar hukumar Ideoto ta Kudu
APC: 16,891
LP: 1,649
PDP: 2,469
Uzodinma ya sake lashe zaben karamar hukumar Mbaitoli
Gwamna Hope Uzodinma na jam'iyyar APC ya lashe zabe a karamar hukumar Mbaitoli ta jihar Imo.
Uzodinma ya samu kuri'u fiye da dubu 12.
Ga yadda sakamakon ya kasance:
APC: 12,556
PDP: 5,343
LP: 4,007
Uzodinma na APC ya yi kaca-kaca da PDP, LP
Gwamna Uzodinma na jam'iyyar APC ya lashe zabe a karamar hukumar Orlu ta jihar Imo.
Uzodinma ya samu kuri'u fiye da dubu 37.
Ga yadda sakamakon ya kasance:
APC: 37,612
PDP: 3,690
LP: 2,424
Amauda village hall polling unit, Amaimo ward, Ikedura LGA, Jihar Imo
APC - 16
PDP - 14
Masu zabe da suka yi rajista - 55
Masu zabe da aka tantance - 30
PDP ta lashe rumfar zabe na farko a Imo
PDP - 77
APC - 17
Labour Party - 4
Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng
Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164