Jihar Imo
Sojojin Najeriya sun fafata da yan ta'addar IPOB a jihar Imo. Sojojin sun kashe da dama cikin yan IPOB bayan sun yi gaba da gaba da yan ta'addar a wani fada.
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma ya sanar da amincewarsa na fara aiwatar da sabon mafi karancin albashin N70,000 ga ma'aikatan jihar. Ya karawa wasu albashi.
Hukumar shari'a da kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalan manyan kotun jihohin Anambra da kuma Rivers inda suka bukaci ritayar dole ga wasu a jihohin Imo da Yobe.
Shugaba Bola Tinubu ya yi alhinin rasuwar tsohon alƙalin Kotun Koli a Najeriya, Emmanuel Obioma Ogwuegbu wanda ya rasu yana da shekaru 91 a duniya.
Gwamnatin jihar Imo tana zargin tsohon kwamishina, Fabian Ihekweme da neman kudi daga Gwamna Hope Uzodinma da abokansa domin ya bar caccakarsa da yake yi.
Bayan yada rade-radin mutuwar Sanata Rochas Okorocha, Hadimin tsohon gwamnan jihar Imo ya yi martani kan labarin inda ya ce karya ce tsagwaronta.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban limamin cocin Katolika a jihar Imo. Miyagun sun sace limamin ne lokacin da yake kan hanya.
Wata motar haya da ta kuccewa direba ta daki bakin gada, ta faɗa kogi a karamar hukumar Njaba da ke jihar Imo, duka fasinjojin cikin motar sun kwanta dama.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Imo ta tabbatar da fashewar bom a kasuwar Orlu ta ƙasa da ƙasa da ke jihar Imo, ta ce miyagu 2 da suka dasa shi sun mutu.
Jihar Imo
Samu kari