Politics
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya roku mambobin kwamitin zartarwa na APC a jiharsa su nuna masa goyon baya tun a gida domin samun nasara a babban zaben 2023.
Ekiti - Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Segun Oni, ya bayyana cewa ya koma jam'iyyar SDP kuma zai fafata a zaɓen 18 ga watan Yuni dake tafe na gwamnan jihar.
Yayin da kowace jam'iyyar siyasa ke kokarin ƙara karfi da shirya wa zuwa babban zaben 2023, PDP ta yi babban kamu na jigogi da mambobin APC a jihar Bayelsa.
Wasu manyan ƙusoshon jam'iyyar PDP sun fara kokarin hana sanata daga jihar Ekiti sauya sheka zuwa wata jam'iyya bayan ta fusata da abin da aka mata a jam'iyya.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya soke zaman sa da gwamnonin APC, da aka shirya gudanarwa duk da dun fara hallara a Aso Villa.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, da safiyar yau Talata ya shiga jihar Kebbi dake arewacin Najeriya, ya samu gagarumin goyon bayan shugabannin PDP.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya amince zai fara neman shawarin iyayen ƙasa kan cancantar ya nemi takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Ɗaya dake cikin masu hangen tikitin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar PDP, Dele Momodu, ya bayyana cewa yana da tabbacin zai iya nasara kan yan takara.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya karbi bakuncin sabbin mambobin PDP waɗan da suka fice daga APC kuma suka miƙa kyautar hedkwatar su ga gwamnan jihar
Politics
Samu kari