An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Bidiyon yadda Asiwaju Ahmed Bola Tinubu da wasu 'yan siyasa suna gaida fitaccen dan kasuwan Kano,Alhaji Aminu Dantata yayin da suka ziyarcesa a Kano ya bayyana.
Tsagerun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da dimbin matafiya karo na biyu a babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Lahadi, 22 ga Nuwamba, 2021
Wata mata yar kasuwa, Sadiya Abubakar, ta garzaya gaban kotu domin ta shiga tsakaninta da tsohon saurayinta, wanda tace ya farmaketa kan ta nemi ya bata kudinta
Hadakar kungiyoyin arewa (CNG) ta nuna rashin amincewarta da bukatar shugabannin Ibo akan kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari na sakin shugaban IPOB, Nnamdi
Aisha Buhari ta zama shugaba a kungiyar matan shugabannin kasashen Afrika masu fafatukar wanzar da zaman lafiya. An zabe ne jiya a wani taron da aka yi a Abuja.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC reshen jihar Kwara, a ranar Litinin ta gurfanar da Ope Saraki, dan’uwan Bukola Saraki da tsohon kwamishinan labarai na jihar.
Wasu sojoji a anguwar Tunga -Maje da ke yankin Gwagwalada a Abuja a ranar Lahadi sun zane Salihu Aliyu, shugaban yankin Galadima da iyalansa a garin Abuja.
Jirgin yakin rundunar sojin sama (NAF), na Operation Haɗin Kai, ya yi ruwan bama -bamai kan masu karɓan haraji a hannun mutane a wasu kauyukan jihar Borno.
An yi jana'izar tsohon dan takaran kujeran gwamnan jihar Zamfara karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC, Sagir Hamidu, wanda aka kashe ranar Lahadi.
Labarai
Samu kari