Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Jami'an hadin guiwa na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun tabbatar da hallaka shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Isihu Buzu, a wani samame a Zamfara.
Rahotanni dake hitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa gwamnatin jihar ta kwace ofishin lauyan tsohon sarki, Sanusi Lamido, bayan hukuncin kotu na biyan diyya.
Wasu fusatattun yan acaɓa sun lakada wa jami'an yan sanda dukan tsiya a Legas, hukumar yan sanda ta gurfanar da su a gaban kotun majistire dake jigar Legas.
Wata mata mai yara uku tana daya daga cikin dalibai kadan da su ka kammala jami’ar jihar Ilori da sakamako mafi daraja a taron yayen dalibai da aka yi. Mrs Omot
Wasu tsagerun IPIB sun hadu da fushin sojojin Najeriya yayin da suke kokarin yin awon gaba da wasu ma'aikatan jinya da likitoci a wani yankin jihar Imo. An shek
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin ɗaukar nauyin mrayun da yan sakai suka bari 500 da iyayensu mata .
Wani kwastoma ya shigo banki a fusace dauke da igiya ya kuma yi yunkurin zai halaka kansa saboda zunzurutun kudi N450,000 da ya ce an cire masa daga asusun ajiy
Franka Mba, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Najeriya ya ce an cafke masu hannu a kai farmakin masallaci na jihar Neja. Suna daga cikin 'yan gidan yari.
Birnin tarayya Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari zai shilla birnin Dubai, haddadiyar daular Larabawa, ranar Laraba domin halartan taron baja kolin EXPO 2020.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi jimamin lamarin hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da wasu ɗaliban Isalmiyya a garin Bagwai, jihar Kano.
Labarai
Samu kari