Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun shiga mawuyacin hali sakamakon katse layukan waya sama da miliyan 72 a Najeriya a ranar Litinin 4 ga Afrilu, bisa umurnin FG.
Wani matashi mai suna Arthur O Urso, wanda ya auri mata 9 ya bayyana cewa yana son ya auri wasu mata biyu don kawo adadin zuwa 10 tunda daya na son sakinsa.
Wata matar aure mai ɗauke da juna biyu, yar kimanin shekara 43, ta halaka mijinta kan ya shaida mata zai kata nata ta biyu a can mahaifarsa wato kauyen su.
Hukumar 'yan sandan farin kaya DSS ta kama wata tawagar 'yan ta'adda da ke aikin garkuwa da mutane, ciki har da wata mata mai shayarwa da suka shahara a Ondo.
Jihar Ogun - Wani dan Najeriya mai suna Malaolu Oluseye ya bayyana a wani bidiyo mai rasta zuciya kan yadda ya rasa sassan jikinsa sakamakon hadarin mota..
Kungiyar ASUU ta bukaci ‘yan Najeriya da su dorawa gwamnatin tarayya da wasu jami’anta alhakin ci gaba da rufe makarantun sakamakon yajin aikin da suke yi.
Ana ci gaba da kai ruwa rana tun bayan dakatarwa da korar Sheikh Nuru Khalid; wani malamin addinin islama da ya samu sabani da kwamitin masallacin da yake liman
Shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Sanata Abdullahi Adamu ya lashi takobin tabbatar da cewa jam'iyyarsa ta lashe zaben shugaban kasa a 2023
Wani babban abokin Ango a yankin Gaida dake karamar hukumar Kunbotso ya yi abun kunya, ya ɗauke babban kyautar da aka ba amarya ya ce sheɗan ne ya rinjaye shi.
Labarai
Samu kari