Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tana bincike kan lalacewar wutar lantarki na kasa, rahoton Daily Trust. Wutar lantarkin na kasa ya lalace ne a ranar Juma'a, h
Dakarun hadin gwiwa na kasashe hudu da ke yaki da Boko Haram, MNJTF, a harin sama da suka kai sun kashe Abubakar Dan-Buduma, babban kwamandan ISWAP da wasu maya
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun bayyana dalilin da ya sa wuta ta dauke a fadin tarayya ranar Juma'a, 9 ga watan Afrilu, 2022. Mazauna Legas, Ab
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya raba wa hakimai da shugabannin kananan hukumomi 20 a jiharsa motoccin alfarma guda 28 kamar yadda The Punch ta ra
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari gidan kwamishinan muhalli na jihar Filato da safiyar Asabar ɗin nan, sun yi garkuwa da matarsa da kuma ɗiyarsu guda ɗaya.
Kowane rai watarana zai ɗanɗani mutuwa, Allah ya karbi rayuwar mahaifin Matar Gwamna Babbagana Umaru Zulum na jihar Borno, rasuwa yana da shekara 70 a duniya.
A halin yanzu dai Sanata Onyewuchi Francis Ezenwa na jam'iyyar PDP ne ke wakiltar gundumar a zauren majalisar dokoki ta kasa. Ta ce za ta kawo ci gaba yankin.
Sheikh Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo malami ne a tsangayar nazarin addinin Musulunci ta jami'ar Bayero da Kano kuma shugaban cibiyar nazarin addinai a jami'ar.
Wata kotun majistare da ke zama a Abeokuta a ranar Juma’a, 8 ga watan Afirilu ta yanke wa wani Seun Sowemimo, mai shekaru 33 watanni 12 a gidan yari ba tare da
Labarai
Samu kari