Hadimin tsohon shugaban mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Adeyeye Ajayi ya musanta jita-jitar rasuwarsa, yana bayyana ta a matsayin labarin karya.
Hadimin tsohon shugaban mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Adeyeye Ajayi ya musanta jita-jitar rasuwarsa, yana bayyana ta a matsayin labarin karya.
Ganin har yanzu ana fama da matsalar wutar lantarki a Najeriya. Kasar Koriya tace za ta kashe Naira Biliyan 5 wajen magance matsalar wutan da ake fama da shi.
Wasu 'yan ta'addan IPOB sun dasa bama-bamai a wani yankin jihar Imo, inda sojojin Najeriya suka shiga kafar wando daya dasu cikin gaggawa tare da dakile barnar.
Hukumar kare hakkin bil'adama ta kasa, (NHRC), ta bayyana, cewa zata gudanar da tsattsauran bincike kan kisan gillan da akiwa wasu fulani hudu a jihar Edo.
A ranar Asabar 11 ga watan Disamba, 2021, jami’ar ta Malete za ta yaye dalibanta. Jami’ar Kwara za ta karrama Uwargida da babban Hadimin Shugaban kasa Buhari.
Miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan hanyar Kauran Namoda-Shinkafi a jihar Zamfara, sun kashe mutum shida kuma sun yi awon gaba da matafiya da dam
NLC ta bayyana abin da ta ke shirin yi muddin aka kara kudin man fetur. Kungiyar tace karin albashin da aka yi zai zama a banza idan ana sayen man fetur a N340.
Jaridar The Guardian ta bayyana yadda farashin kaya su ka ninku ciki har da siminti da kayan gine-gine a kasuwannin kasar. Karin tsadar kayan ya ja tsadar gida.
Mutane sun gano gawawwakin karin wasu Bayin Allah da suka mutu a kauyen Bagwai. Wadannan ‘yan makaranta sun mutu ne a sanadiyyar mummunan hadarin jirgin sama.
Wasu 'yan bindiga a jihar Benue sun hallaka wani babban malamin kwaleji yayin da yake dawowa zuwa garin da yake aiki. Matasa sun tafka zanga-zanga kan wannan la
Labarai
Samu kari