Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Majalisar dattawan Najeriya karkashin jagorancin Sanata Godswill Akpabio tamaince da gyaran kundin tsarin mulki da zai bada damar kafa yan sandan jihohi.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce matsalar tsaron Najeriya bata kai yadda mutane ke yawan fadan ta ba. Ya ce mutane na ruruta matsalar tsaro.
Gwamnatocin Najeriya daban-daban ne suka fara ayyuka masu muhimmaci ga kasa, kuma hukumomi suka amince da kashe makudan biliyoyi domin ayyukan a tsawon shekaru.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Sakkwato birnin Shehu ta ce ta baza komarta ko ina tare da raba hotuna da nufin kama makasan Deborah Samuel don doka ta yi aiki.
Wani magidanci dan Uganda ya yi sadaukarwa ga matarsa inda ya tura ta kasar waje yayin da shi kuma ya ci gaba da zama a gida saboda bai da kudin zuwan su 2.
Daura, garinsu shugaba Buhari ya cika ya batse yayin da tsohon darakta janar na hukumar tsaron farin kaya, DSS, Alhaji Lawal Musa Daura, ya aurar da diyarsa.
Innalillahi wa'inna'ilaihi raji'un Allah ya yiwa Maimartaba Sarkin Funakaye Alhaji Muazu Mohammed Kwairanga rasuwa a daren Lahadi, 28 ga watan Agusta, 2023.
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tsinci wata yar shekara 17, Mildred Ebuka, wacce ta bace a ranar Alhamis yayin komawa gida bayan an tura ta kai sako a Legas
An ce tsagrun sun yi bindige wani soja tare da yin awon gaba da wasu jami’an kamfanin gonar mutum biyu da misalin karfe 1:30 na ranar Laraba 24 ga watan Agusta.
Majalisar zartaswar kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya watau ASUU a daren Lahadi zata zauna kan yanke shawara kan yajin aikin da aka kwashe watanni shida anayi
Wata matar aure ta cika da farin ciki inda ta je shafinta na TikTok don nuna sha tara ta arzikin da uwar mijinta ta kawo mata daga kauye, kayan abinci ne tuli.
Labarai
Samu kari