A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da harin da sojojin Amurka suka kawo kasar ta sama,.inda ta ce an yi haka ne domin dakile ta'addanci da asarar rayuka.
Ba wai kawai tana shan fitsarin bane, tana amfani da shi a matsayin man goge hakora, tana shafa shi a karkashin idonta, sannan ta tsefe gashinta da dai sauransu
Hadimin shugaban kasa kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, ya wanke mai gidansa, shugaban kasa Muhammadu Buhari daga sukar da ake masa a kasar nan yanzu.
Yi wa Nyame da Dariye afuwa ta jawo Jami’an EFCC, ICPC na jifan Shugaban kasa da zargi. Ma’aikatan da suka saida ransu a EFCC da ICPC sun yi tir da wannan.
Masana a ɓangaren masana'antun gine-gine na Najeriya, sun koka kan yadda yak'in Rasha da Maƙociyarta Ukraniya ya shafi farashin kayayyakin gini a Najeriya.
Rahoto ya bayyana cewa an kashe wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba a wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Orlu ta jihar Imo; kudanci.
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun kawar da ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP guda 100. Daga cikin wadanda aka kashe harda kwamandoji 10.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Sanata Chris Ngige ya bukaci malaman jami’o’in na ASUU da ke yajin aiki da su duba halin da dalibai da iyaye ke ciki.
Uwargidan gwamnan jihar Ondo, Betty Anyanwu-Akeredolu a ranar Lahadi, 17 ga watan Afrilu, ta saki wani bidiyo na mijinta yana rawa bayan jita-jitar mutuwarsa.
Babban limamin Anglican Communion, Timothy Yahaya da babban limamin Catholic Archdiocese, Matthew Manoso Ndagoso sun bukaci Buhari da yayi murabus saboda tsaro.
Labarai
Samu kari