Da safiya yau Juma'a, wasu yan bindiga suka kutsa makarantar sakandire a jihar Oyo, inda suka sace shugabar makarantar da dalibai da yawa da ba a tantance ba.
Da safiya yau Juma'a, wasu yan bindiga suka kutsa makarantar sakandire a jihar Oyo, inda suka sace shugabar makarantar da dalibai da yawa da ba a tantance ba.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wani mai garkuwa da mutane bayan ya yi yunkurin karbar kudin fansa N10m a jihar Oyo. Masu garkuwar sun sace wani mutum a gidan shi.
wasu yan bindiga a ranar Asabar sun hallaka wani Shehin Malami mazauni jihar Yobe, Sheikh Goni Aisamu-Gashua a Jajimaji, hedkwatar karamar hukumar Karasuwa
Magidanci ya mallakawa matarsa mai suna Nizi Rozay dalelliyar mota a matsayin tukwicin haihuwar dansu na uku. Ta wallafa hotunan motar kirar Range Rover 2023.
Wani dan kasuwa a Uganda, Aita Joel, ya sanar da duniya cewa ya tafi asibiti don a cire masa jijiyar al'aurarsa bayan samun haihuwar 'yaya biyar da matarsa.
Matashi dan Najeriya da ya gwangwaje wajen zabo mata, ya auro wata baturiya, inda ya yada bidiyonsu mai ban sha'awa, amma ya jawo cece-kuce a shafin intanet.
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU da na kungiyar ma’aikatan jami’o’i NASU, a ranar Asabar, sun dakatar da yajin aikinsu bayan gajeren zama da
A yau Asabar 20 ga watan Agusta ne rundunar 'yan sandan jihar Osun ta tabbatar da an kai farmaki kan ayarin motocin uwar gidan gwamnan jihar, Kafayat Oyetola a
Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa kwanan da za'a bayyana sunayen manyan mutanen da ke daukar nauyin satar danyan mai a Najer
Tun farin faifan bidiyon da aka yada a TikTok, mutumin ya bayyana cewa, shi dai abin da kawai yake dashi a rayuwa ba komai bane face fatan nasara a rayuwa.
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi magana kan bude jami’o’I, ASUU ba ta dauki zaman karshe da aka yi a matsayin taron kwarai ba.
Labarai
Samu kari