Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya shirya komawa jam'iyyar. Peter Obi ya sa lokacin da zai koma jam'iyyar ADC.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya shirya komawa jam'iyyar. Peter Obi ya sa lokacin da zai koma jam'iyyar ADC.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta bi diddigin wani dan bindiga mai saka bidiyo yana nuna kudi da makamai a intanet. An kama dan bindiga Siddi a Kwara.
Ya zuwa yanzu dai alamu na nuna ba a samu jituwa tsakanin FG da kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU ba. ASUU ta kara tsawaita yajin aikinta nzuwa karin watanni 3.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya ce abaya hukumomin tsaro ne suka bukaci karin lojaci don kammala bincike kan mutanen da ake zargi da taimakawa yan bindiga
Atiku, wanda ke fatan zama shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP, ya yi magana ne a daren Lahadi a Akure yayin wani taron tattaunawa da wakilai da shugabannin ja
A jiya ne daraktan kamfen din takarar shugaban kasa na Bola Ahmed Asiwaju Tinubu, Abdulmumini Jibrin Kofa ya amince da shirin sulhu da gwamna Ganduje na Kano.
Wani sabon harin da yan bindiga suka kai yankin ƙaramar hukumar Jibia a jihar Katsina ya yi ajalin aƙalla mutum uku yayin da wasu ukun kuma suka samu raunuka.
Fasto Noah Abraham Adelegan na cocin Christ High Commission Ministry, Omuo Oke-Ekiti ya yaudari mabiyansa cewa yana iya kai su aljannah amma sai sun biya kudi.
Rundunar 'yan sanda jihar Nasarawa ta bayyana yadda tayi ram da wani kasurgumin mai garkuwa da mutane, mai shekaru 45,Muhammad Igbira, wanda ya dade yana barna.
Wasu fusatattun fasinjoji a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu, sun tare kofar shiga filin jirgin Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, saboda tsaikon da aka samu na tashi.
A karshen makon nan, 'yan bindiga da ake ganin an samu saukin su a Zamfara sun sake kai wasu munanan hare-hare yankunan kananan hukumomi biyu a jihar Zamfara.
Labarai
Samu kari