Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
An ceto maniyyatan hajjin bana na jihar Sakkwoto bayan sun dauki awanni a hannun 'yan bindigan da suka yi garkuwa dasu a sa'o'in farko na ranar Talatan nan.
Rundunar yan sanda a ranar Litinin, 20 ga watan Yuni, sun gurfanar da Suleiman Gbajabiamila mai shekaru 62 a gaban babbar kotun majistare ta 1, Yaba Lagas.
Rahoton dake hitowa daga jihar Jigawa sun nuna cewa wasu miyagun sun yi garkuwa da mahaifiyar ɗan takarar Sanatan Jigawa ta tsakiya na jam'iyyar APC mai mulki
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da sakin tsohon sakataren Hukumar Kwallon Kafa Ta Najeriya (NFF), Sani Toro, da wasu biyu da yan bindiga suka sace.
A kalla dalibai 15 ne suka ci maki 01 kacal a yayin da hukumar shirya jarrabawa da Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga karamar ajin sakandare
Alkalan kotun kolin Najeriya sun aikewa Alkalan Alkalai, Justice Ibrahim Tanko Mohammed wasikar kar ta kwana bisa abubuwan dake gudana a babbar kotun Najeriya.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zargin mambobin ƙungiyar IPOB ne su ta da fitacciyar kasuwa a yankin ƙaramar hukumar Aguata da ke jihar Imo ranar Litinin.
Tsohon gwamnan jihar Neja kuma jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) Babangida Aliyu, ya bayyana daya daga cikin dalilan da yasa aka ki zaben gwamnan.
Gwamna Abdullah Ganduje na jihar Kano ya amince da nada Baffa Babba Dan-Agundi a matsayin mukaddashin Manajan Daraktan na Hukumar kula da kayyakin siyarwa.
Labarai
Samu kari