Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Wani dattijo ya tunkari malamin addini, Fasto Ezekiel Odero inda ya roke shi da ya yi masa addu’a don samu matar aure a karo na biyar wacce za su rayu tare.
A wnai bidiyon da aka yada, an ga lokacin da wasu jami'an 'yan sandan Najeriya ke daukar kwalbar giya suna kwankwada a bakin aiki.Wannan batu ya jawo cece-kuce.
Shugaban ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya ce malaman jami’o’i sun hakura da yajin-aiki ne da tunanin za a biya masu bukata, ashe yaudara aka yi masu.
Wani jajirtaccen gurgu ya kama sana’a inda ya mayar da kekensa na guragu ya zama wani karamin shagon siyar da kayan amfani kuma daga zaune yake siyar da abunsa.
Kwamishanan yan sandan jihar Legas ya bada umurnin sakin jami'ansa biyu da aka kama da shaida ganin lokacin da wani ASP ya bindige matar aure mai juna biyu.
Gwamnoni jam'iyyar PDP guda 5 da suka yiwa Atiku tawaye sun shirya sanar da dan takaran shugaban kasan da zasu marawa baya a zaben 2023 ranar 5 ga Junairu, 2023
Wani lamari mai ban mamaki ya faru na yadda aka haifi wani jariri bayan da likita ya tabbatar jaririn ya mutu a cikin mahaifar uwarsa. Jama'a sun yi martani.
Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ta kawo a 2023 zai hana manhajar kamfanin aiki kan miliyoyin wayoyi a fadin duniya fari daga watar Juanirun nan ta 2023.
Gwamnatin ta yi magana a kan karin albashi a 2023 da hakkokin ASUU na watanni 8 da aka ki biya a 2022. Ministan kwadago da samar da aikin yi ya yi wannan bayani
Labarai
Samu kari