Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya sake bayyana kansa kan zargin alakar ministan da ta’addanci, yana mai cewa bidiyon ya tayar da kura
Malamin jihar Kano ya samu goyon bayan dalibansa bayan da aka yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya. Sun ce basu gamsu da hukuncin ba, za su daukaka kara.
Rahotanni da bayanan sirri sun kai ga hallaka wasu kasurguman 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno bayan kai ruwa rana. An kama wani da ransa daga cikinsu.
Matasa sun gudanar da zanga-zanga bayan ayarin motocin sanata kuma yar takarar kujerar mataimakiyar gwamnan jihar Akwa Ibom sun bige wasu ma'aurata har lahira.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame, ya bayyana cewa ya koyi darusa da dama yayinda yake zaman gidan yari bayan hukunta shi kan karkatar da kudaden jama’a.
Jama'ar kafar sada zumunta sun girgiza bayan ganin bidiyon wata yarinya da ta kwankwadi Fanta, tace dadi ya kusan kasheta. Bidiyon ya jawo cece-kuce da yawa.
Wani manomi mai yara 102 da jikoki 568 ya bukaci matansa 12 da su fara amfani da kwayoyin hana daukar ciki saboda tsadar rayuwa kuma da kyar suke cin abinci.
Wani uba ya shiga tashin hankali yayin da ya kame dansa yana kurbe wata barasar da ya ajiye a cikin gida. Jama;ar kafar sada zumunta sun yi martani mai yawa.
Wasu miyagun 'yan bindiga karkashin shugabancin Lawalli Damina, sun halaka mutum 32 tare da sako wasu 200 da suka sace bayan batan bindigunsu biyu a Zamfara.
Wani abu mai kama da almara ya faru da wasu matasa uku da suka shiga motar haya ba a tasha ba. An tsinta gawawwakinsu daga bisani kuma babu wasu sassan jikinsu.
Labarai
Samu kari