
Hukumar Sufurin jiragen kasa







An tara jirage a fadar Shugaban kasa, amma babu kudin gyara. Air Vice Marshal Abubakar Abdullahi yace idan kudi ba su fita, kamfanoni za su iya kunyata Najeriya

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewaa, kasa da makonni biyu jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna zasu dawo aiki. Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo ya sanar da hakann.

Kuma dai, kamfanin jirgin Emirates ya ce daga yanzu ba zai sake jigilar fasinjoji zuwa Najeriya ba saboda rike masa makudan miliyoyin daloli da Najeriya tayi.

Ministan Sufurin Najeriya, Alhaji Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin Najeriya na jiran ƙarin rancen kuɗaɗe ne daga ƙasar Sin domin ƙarasa ayyukanta na layin dogo.

Jami'an tsaron birnin Kahira a kasar Masar sun damke mai kokarin sulhu tsakanin yan bindiga da iyalan fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna tare da iyalansa.

Gwamnatin tarayyan Najeriya ta amince da baiwa wasu Kamfanonin tsaro guda biyu aikin ba da tsaro a Layin Dogon da ke birnin tarayya Abuja tsawon shekara biyu.
Hukumar Sufurin jiragen kasa
Samu kari