Aso Rock
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Aso Rock bayan mummunan harin ‘yan ta’adda a Kaiama da ke jihar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar a gidan gwamnatin Najeriya da ke Abuja yau Juma'a.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu ta ayyana ranar Juma'a 5 ga watan Satumba, 2025 a matsayin ranar hutun Maulidi na bana a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Hon. Nnanna Kalu matsayin mamban NASC ya jagoranci taron majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa da ke Aso Rock Villa, Abuja.
Kwankwaso ya halarci taron tattalin arzikin daji a fadar shugaban kasa, inda aka jaddada amfani da fasaha wajen bunƙasa fannin daji da habaka tattalin arziki.
A labarin nan, za a ji fadar shugaban kasa ta yi zargin wasu yan siyasa da ta ke ganin sun rasa madafa na kokarin yamutsa tsakanin magoya bayan Tinubu da Buhari.
A labarin nan, za a ji cewa jagora a APC, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa babu wanda zai iya shaida wa Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu gaskiya.
Gwamna Alia ya tattauna da Tinubu da Akume kan rikicin Binuwai. An nemi sulhu don dakatar da kisan gilla da mayar da zaman lafiya tsakanin makiyaya da manoma.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Atiku Abubakar kan sukar Bola Tinubu bayan cika shekara 2 a mulki. Bayo Onanuga ya ce adawa na hana Atiku ganin nasarar Tinubu
Aso Rock
Samu kari