Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata

Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata

Hotuna da bidiyo sun nuna yadda jiragen kasar Rasha suka kai hari jihohi a kasar Ukraine ranar Alhamis, 24 ga watan Febrairu, 2022.

Rahoton Aljazeera ya nuna cewa kawo yanzu akalla mutum takwas sun hallaka yayinda Rasha ke ikirarin cewa ba tada niyyar kashe farin hula.

Kalli hotuna da bidiyon:

Ukraine da Rasha
Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata Hoto: @AJEnglish
Asali: Twitter

Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine
Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata Hoto: @AJEnglish
Asali: Twitter

Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata
Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata
Asali: Twitter

Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata
Da duminsa: Rasha ta kai hari tashar jirgin saman Ukraine, mutane da dama sun jikkata
Asali: Twitter

Kada wanda yayi mana shisshigi kan yakinmu da Ukraniya, Shugaban kasan Rasha

Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya gargadi Amurka da sauran kasashen Turai su yi hattara kada su sa baki kan yakinsu da Ukraniya ko kuma su fuskanci mumunar ukuba.

Kara karanta wannan

Duk wanda yayi mana shisshigi kan yakinmu da Ukraniya zai fuskanci ukuba, Shugaban kasan Rasha

Putin ya bayyana hakan ne da safiyar Alhamis yayinda yayi jawabi ga al'ummar kasar kan yanke shawarar kai hari Ukraniya.

Yace:

"Shirye muke da duk sakamakon da zai biyo baya. Duk wanda yayi kokarin hana mu ko yayi mana barazana, al'ummarmu su sani cewa zasu mayar da martanin da ba'a taba gani ba.

Asali: Legit.ng

Online view pixel