Latest
A cikin wannan shiri mai kayatarwa da MAGGI ya tanada a watan Ramadan, kwararrun mata biyar sun shirya tsaf domin shafe wata daya suna kawo shirye shiryen da za su.
Ma'aikatun gwamnatin Bola Ahmed Tinubu guda biyu sun bayyana shirin hadin gwiwa da zai bayar da damar samawa 'yan kasar nan ayyuka akalla miliyan biyar.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya fito ya gayawa duniya yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi ya yi aiki a gwamnatinsa.
Sanata Natasha ta shigar da shugaban majalisar dattawa, Sanata Akpabio da wasu Sanatoci kan zargin raina dokar kotu wajen dakatar da ita da aka yi a majalisa.
Magoya bayan Nasir El-Rufa'i sun i zargin cewa zaman Olu Agunloye a matsayin sakataren SDP zai ba gwamnatin Bola Tinubu damar yi wa jam'iyyar katsalandan.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban kasa na LP a zaben da ya gabata na 2023 ya shiga ganawar sirri da Gwamna Bala Muhammed a Bauchi.
A ranar Alhamis, 13 ga watan Maris, majalisar dokokin Najeriya za ta sake duba na tsanaki ga dukkanin bangarorin da kudirin harajin gwamnatin tarayya ya kunsa.
Bayan shafe shekaru ana rigima kan limancin masallaci, Kotu da ke Osun a yankin Iragbiji ta ci gaba da sauraron karar da ke tsakanin wadanda ke takarar kujerar.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya tarbi wani jigoɓda ya dawo APC a jihar Oyo. Ya bayyana cewa jam'iyyar za ta kwato Osun, Oyo a hannun PDP.
Masu zafi
Samu kari