Latest
Yan kabilar Ijaw sun gargaɗi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan tsige Gwamna Siminalayi Fubara, sun yi barazanar cewa za su ba shi mamakin ta inda bai zato ba.
Jam'iyyar NNPP ta ce maganar da Nasir El-Rufa'i ya yi na cewa gwamnatin tarayya da APC na haddasa rikici a cikin 'yan adawa gaskiya ne ba karya ba.
Gudauniyar Alhaji Aliko Ɗangote ta fara raba kayan abinci ga mabuƙata a faɗin kananan hukumomi 774 na Najeriya, za a raba buhunan shinkafa mai nauyin kilo 10.
Yayin da aka fara shiri ta karkashin kasa game da zaben 2027, jam'iyyun adawa a Najeriya sun yunkuro domin kokarin tumbuke Bola Ahmed Tinubu daga mulki.
Sanatan jhar Abia, Orji Uzor Kalu ya yi fatali da bukatar kungiyar matasan Arewa na cewa ya fito takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ke karato wa.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya ce gwamnatocin Buhari da Tinubu su shahara da cin hanci da rashawa. Gwamnatin tarayya ta yi zazzafan martani.
Gwamnatin tarayya karkashin Shugaba Tinubu ta soki shirin kafa sabbin jami’o’i 200, tana mai cewa ya fi dacewa a bunkasa wadanda ake da su don inganta ilimi.
Hamza Al-Mustapha ya kai ziyara ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan ya bi sahun tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i wajen komawa SDP.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce an fara ganin haske kan yadda lamura suka fara daidaita. Ya ce shekaru 50 da suka wuce an gaza daukan matakan da suka dace.
Masu zafi
Samu kari