Latest
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce an fara ganin haske kan yadda lamura suka fara daidaita. Ya ce shekaru 50 da suka wuce an gaza daukan matakan da suka dace.
EFCC ta gurfanar da wasu mutum hudu a Kaduna bisa damfara da satar N197,750,000. Kotun ta bada umarnin tsare su, tare da dage sauraron belinsu zuwa Maris 17.
Ministan tsaron Najeriya, Bello Matawalle ya raba tallafin Naira miliyan 500 ga 'yan APC a Zamfara. Ministan ya bi salon raba kudi maimakon kayan abinci da aka saba.
Rundunar ‘yan sanda ta Jigawa ta kama Rukayyah Amadu bisa laifin kashe kishiyarta, tare da fara bincike kan kisar amarya a Hadejia da almajiri a garin Gwaram.
Jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana abubuwan da ke burgeta a kan mai martaba Muhammadu Sanusi bayan sun yi wata haduwar ba zata a filin jirgin sama.
Sabon farashin fetur daga matatar Dangote ya sa ‘yan kasuwa sun kauce wa manyan rumbun ajiya na masu zaman kansu, yayin da ake sa ran ci gaba da saukar farashin.
Rashin wutar lantarki ya shafi Bayelsa da Rivers, inda mutane ke fama da wahala sakamakon lalata turakun wuta na layin Owerri-Ahoada da ke ba jihohin wuta.
Hukumar Kwastam ta kama dala $1.1m da Riyal 135,900 a Kano, a cikin wani fatikin dabino. Kotu ta ba da umarnin a kwace kudaden tare da mika su ga gwamnati.
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bukaci masoyansa su biyo shi shafin TikTok domin yada tunaninsa game da siyasar Najeriya da jam’iyyarsu ta SDP.
Masu zafi
Samu kari