Latest
Dakarun Sojojin Nigeria sun yi nasarar ceto wasu mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ekiti. Hakan ya faru ne bayan wasu fasinjoji da suka
Kaduna - Ministan Sufurin Najeriya, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa jirgin kasan Abuja-Kaduna zai cigaba da aiki daga gobe Asabar, 23 ga watan Oktoba 2021.
Gwamnatin jihar Borno ta sanar za ta rufe duk wasu sansanin ‘yan gudun hijira da ke cikin babban birnin jihar, Maiduguri zuwa ranar 31 ga watan Disamba. Jariii
Jiragen yakin dakarun sojin sama na Najeriya, NAF, sun ragargaji wasu mayakan ta'addanci na ISWAP a yankin arewa maso gabas.Suna cikin jiragen ruwa 11 a Tumbun.
Alkalin babbar kotu da ke zama a Ibadan ya yanke wa Adewale Tosin, dan damfarar yanar gizo hukuncin share harabar kotun na tsawon wata 6 bisa ruwayar Premium Ti
Babban sakatare hukumar kare hakkin bil-adama na kasa, NHRC, Anthony Ojukwu, ya zama babban lauyan Nigeria mai mukamin SAN, rahoton The Cable. Ojukwu na daya da
Jihar Bauchi - Akalla yan jam'iyyun adawa 1000 a karamar hukumar Dass a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) lokaci guda.
Wasu tsagerun yan bindiga sun cinna wuta a fadar wani basaraken gargajiya a karamar hukumar Ohaji/Egbema, jihar Imo, rahoto ya nuna basaraken ya tsere da kyar.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin mambobin kungiyar IPOB ne sun kai hari da sanya wuta a fadar sarkin Etekwuru da ke karamar hukumar Ohaji/Egbema na jihar Imo.
Masu zafi
Samu kari