Latest
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da kudin intanet na Najeriya, e-Naira, ranar Litinin, 25 ga Oktoba, a fadar Aso Villa dake birnin tarayya Abuja
Fitaccen malamin addinin musulunci, Shiekh Ahmad Gumi, ya ce masu ikirarin yin jihadi daga kasashen waje na iya shigowa Nigeria idan aka ayyana 'yan bindiga a m
Rundunar sojin kasar Sudan ta hambarar da mulkin farar hula tare da saka dokar ta baci a fadin kasa baki daya bayan zanga-zanga ta barke a birnin Khartoum.
Wasa tsakanin Manchester United da abokiyar hamayyarta Liverpool, wanda aka lallasa United da ci 5 babu ko ɗaya ya ja hankalin duk wani ma'abocin kwallon kafa.
A tarihin wasu jami'o'i a Najeriya, an samu wasu dalibai da suka ciri tuta suka kafa tarihin da aka jima ba a samu ba. Legit ta tattaro muku jerin wasu 'yan mat
Shugaba Muhammadu Buhari ai kaddamar da eNaira a fadar Aso Villa, ranar Litinin, 26 ga Oktoba, 2021. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana hakan a jawabin.
Kungiyar musulmi ta Ansar-Ud-Deen yankin Arewa ta bukaci gwamnatin Nigeria ta tona asirin masu daukan nauyin 'yan bindiga da 'yan ta'adda a kasar, rahoton Sahar
Gwamnonin yankin kudu maso gabashin Najeriya sun yi kira ga Father Mbaka ya daina sukar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, domin yana kokari wajen saita komai.
Wasu jihohi 33 na kasar nan ta yuwu su gaza biyan albashi bayan hukuncin gwamnatin tarayya na diban wasu kudi daga kananan hukumomi domin biyan mashawarta.
Masu zafi
Samu kari