Latest
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace, gwamnatin sa ta miƙa bukatar a maida hanyoyin sadarwa da aka datse a jihar Sokoto saboda jami'an tsaro .
Jihar Kano - Mambobin Kwamitin da uwar jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta tura jihar Kano sulhunta 'yayan jam'iyya sun dira kum sun fara aikinsu.
Accra - Wani matashin direba ya bayyana mugun halin da ya shiga na rashin kudi da kuma rashin budurwarsa lokacin da ya rasa aikinsa a bankin Beige a Ghana.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu kananan yara biyu daga motar mahaifiyarsu a Akure, babban birnin jihar Ondo. Lamarin ya afku ne a jiya Juma'a a yankin Leo.
Akalla fursunoni dubu daya sun gudu daga gidan gyara halin Abolongo a garin Oyo bayan harin da wasu yan bindiga suka kai suka saki dukkan wadanda ke tsare a waj
Rahoto ya nuna cewa tun bayan ɓarkewar cutar amai da gudawa wato kwalara a jihar Jigawa, sama da mutum 500 sun mutu, yayin da wasu fiye da 20,000 suka harbu.
Kakakin yan sandan Bauchi, Wakil ya bayyana cewa an kama wadanda ake zargin ne kan aikata laifuka mabanbanta kuma a wurare da lokuta daban-daban a fadin jihar.
Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Janar Tukur Buratai main ritaya, ya bayyana cewa mataki na sojoji kadai ba zai iya magance matsalolin rashin tsaro ba.
Wani limamin coci ya shiga hannun jami'an yan sanda bisa zarginsa da yi wa wata yarinya yar shekara 16 cikin shege a jihar Ondo, ya amince zai kula da cikin.
Masu zafi
Samu kari