Latest
Tubabbun tsageru masu tarin yawa daga sassa daban-daban na jihar Cross River a jiya sun toshe tare da mamaye ofishin Gwamna Ben Ayade,sun tare jami'an gwamnati.
Prince Uche Secondus ya shigar da karar da zai iya zama cikas a jam’iyyar PDP. Idan Secondus ya yi nasara, akwai yiwuwar dole PDP ta dakatar da shirin yin zabe.
Ayyukan hadin guiwar jami'an tsaro a kananan hukumomin Jibia da Danmusa na jihar Katsina a ranar Lahadi sun bankado sansanonin 'yan bindiga a jihar Katsina.
Sanata Orji Kalu zai fuskanci sabuwar shari’a a kan zargin wawurar N7.1b. A kwanakin baya ne EFCC tayi nasarar daure Kalu a gidan yari, daga baya ne ya fito.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fallasa inda miyagun 'yan bindiga da suka addabi jihar ke samu kudaden shiga. Suna samun wasu kudin daga karbar na fansa daga jama'a.
Za a ji yadda Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kawo sabon salon kassara ‘Yan adawa. Gwamnan PDP, Nyesom Wike Gwamnati na yi wa ‘yan adawa cinnen matsalar tsaro.
Gwamnatin Muhammadu Buhari ta sa lokacin da za a janye kudin tallafin man fetur. Gwamnatin Najeriya za ta daina biyan tallafin fetur a cikin shekara mai zuwa.
Ayuba Yusuf, wani mai Napep a Kaduna, wanda ya mayar wa fasinja N100,000 ya bayyana irin mamakin da mutane su ka ba shi a ranar Litinin bisa ruwayar Daily Niger
Rahoton dake fitowa da jihar Edo, ya bayyana cewa rikivin jam'iyyar PDP reshen jihar ya ɗauki wani sabon salo, inda PDO ta dakatar da wasu masoyan gwamnan jihar
Masu zafi
Samu kari