Latest
Karakainar jiragen kasa a fadin kasar nan ta tsaya na tsawon kwanaki uku sakamakon yajin aikin jan kunne da ma'aikatan hukumar sufurin jiragen kasa suka fara.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ya ce babu wasu rigunan mama da aka samo daga Diezani.
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta sanar da ɗaukan matakin dage babban taron ta da ta shirya a yankin arewa maso yammacin Najeriya zuwa nan gaba kaɗan.
Wasu 'yan Neja-Delta na nemawa ahaya Bello goyon baya Jama’a a 2023. NDCGB 2023 mai mabiya a jihohin Neja-Delta shida tana Bello ya ayyana niyyar yin takara.
Fitaccen dan wasan kwallon kafa a duniya, Cristiano Ronaldo, mutum ne mai son shakawata da fantamawa a cikin dukiyarsa. Ya mallaki gidaje da motocin alfarma.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta ce ta shigar da kara a kotu na kallubalantar Hukumar tsare birane na Zamfara, ZUREP, saboda shirin rusa sakatariyar
Wata mota kirar Hilux da ke dauke da barasa ta fada cikin kwata da ke kusa da ofishin Hisbah a Panshekara, karamar hukumar Kumbotso na jihar Kano.An rahoto cewa
Jos, Plateay - Shugaban hukumar yaki da safara da ta'amuni da muggan kwayoyi NDLEA, Buba Marwa, ya ce babu unguwar da ta tsira daga matsalar yan kwaya a Najeriy
Jama’a su na ta aikowa Davido kudi yayin da yake shirin bikin cika shekara 28. Davido yace yana neman kudin shigo da motar Rolls Royce da ya sayo daga waje.
Masu zafi
Samu kari