Latest
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa na mata ta kasar Iran ta lashi takobin kai hukumar kwallon kasar Jordan bisa tuhumarta da sukayi na cewa namiji ce..
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno, ya kai ziyarar ta'aziyya har gida ga iyalan marigayi birgediya janar Dzarma Zirkushu, a jihar Kaduna, ya basu tallaf
'Yar shugaban APC, Bola Ahmed Tinubu ta garkame wata kasuwa a jihar Legas. Bayan garkame kasuwar, ta bukaci 'yan kasuwan da su biya ta taran da ya kai na N5m.
Kasar Amurka ta cire Najeriya daga cikin jerin kasashen da ta ce suna tauye 'yancin masu yin addini. A shekarar 2020 ne Amurka ta saka Najeriya da wasu kasashe
Kwanaki bayan dogon gini mai hawa 21 ya rufta kan mutane a jihar Leags, an sake wayar gari wani ginin ya kife a Badagry, tuni jami'ai suka dira wurin don ceto
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama wani sojan gona yayin da ya ke kokarin amsar abokinsa daga hannunsu. Wasiu Abiodun, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar,
A yanzu muke samun labarin da muke samu ance, wasu jami'an tsaro a yanzu haka sun mamaye hanyoyin shiga da fita na sakateriyar jam'iyyar APC da ke babban birni
A wata zantawa da manema labarai, Samuel Ortom ya soki kwaskwarimar da majalisa tayi wa dokar zabe. Ortom ya bayyana yadda Iyorchia Ayu ya zama shugaban PDP
Mai alfarma sarkin musulmi ya yi kira ga shugaban ƙasa muhammadu Buhati ya taimaka kada ya sake bari kungiyar ASUU ta sake tsunduma yajin aiki a jami'o'in ƙasa
Masu zafi
Samu kari