Latest
Tsohon kwamishinan tsare-tsaren tattalin arziki da kudi kuma mai neman takarar gwamna jihar Delta a zaben 2023, Kenneth Okpara ya mutu a safiyar yau Juma’a.
Rundunar 'yan sandan Nigeria, a Jigawa ta yi nasarar damke wani mutum mai shekaru 48 da ake zargin hatsabibin dilalin miyagun kwayoyi ne. An kama shi ne a karam
Wani rahoto da cibiyar bincike ta SB Morgan (SBM) intelligence ta fitar a ranar Alhamis ya nuna cewa yan ta'adda sun kashe mutum 569, ciki har da sojoji 337 a
Shugabannin kasuwar Oyingbo da ke Legas dun bayar da karin bayani kan dalilin ddda yasa aka rufe kasuwar na tsawon makonni biyu ta bakin shugaban 'yan kasuwar.
Tubabbun yan Boko Haram da suka mika wuya ga Gwamnati sun yi zanga-zanga kan cigaba da ajiyesu waje guda a wasu sansani dake birnin Maiduguri, jihar Borno.
Hukumar makarantar firamare ta jihar Kaduna ta tattauna da masu ruwa da tsaki a shirye-shiryen ta na mayar da almajirai 10,500 da aka dawo da su makaranta.
Wata kotu da ke zamanta a Ado-Ekiti ta raba wani aure mai shekaru 19 a ranar Alhamis tsakanin Adeniyi Adeyemi mai shekaru 72 da matarsa, Folasade. Premium Times
Da yiwuwan farashin litan man fetur ya tashi daga N165 zuwa N175 yayinda farashin ex-depot zai tashi daga N159 zuwa N165, yan kasuwar mai sun bayyana Alhamis.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta garkame wasu kadarorin da tsohon darektan asusai na sojin ruwan Najeriya, Rear Admiral Tahir Yusuf (Rtd) ya mallaka a Kaduna.
Masu zafi
Samu kari