Latest
Adefolalu Timothy Olusegun jami'in hukumar takaita cakudaidainiyar ababen hawa a Legas watau LASTMA kuma kuma ya zama shahrarre bisa salon da yake tafiyar da ai
Jagoran jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi kiraga iyalan Alhaji Aliko Dangote su rungumi kaddara bisa rasuwar Sani Dangote.
A kalla mutum bakwai ne aka tabbatar yan bindiga sun kashe a harin da suka kai garin Tor-Torgan a daren ranar Alhamis kamar yadda The Nation ta ruwaito. Wasu d
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta rasa jami’anta biyu yayin musayar wuta da ‘yan bindiga a ranar Alhamis kamar yadda ya zo a rahotonni. Kwamishina 'yan sand
Gwamna Abdullahi Ganduje ya jagoranci manyan yan siyasa a Kano wajen yi wa jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu maraba da zuwa jihar yin ta'aziyya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sakin Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar yan ta'addan IPOB ya sabawa dokar da ta baiwa sashen Shari'a karfin cin gashin.
Mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya magantu a kan rasuwar kaninsa, Alhaji Sani Dangote. Ya ce a kan idanunsa da na mahaifiyarsa aka zare ran dan uwansa.
Shugabanni daga yankin kudu maso gabas sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a ofishin shugaban kasa da ke Villa, Abuja, a ranar Juma'a, 19 ga Nuwamba.
Wata budurwa wacce ta yi fice a yanar gizo da shafukan soshiyal midiya ta zo da sabon salon gyaran gashin, inda ta yi karin gashi wanda ke da tsawo har kasa.
Masu zafi
Samu kari