Latest
Daga karshe dai kungiyar kwallon kafa na Manchester United ta sallami manajan ta Ole Gunner Solskjaer. Kungiyar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta f
Mahara sun kai farmaki garin Maikunkele, da ke wajen birnin Minna a karamar hukumar Bosso da ke jihar Neja sannan suka yi awon gaba da wani dan kasuwa dan Igbo.
A wani bidiyo nmai tsawon minti biyu da dakika arrba'in da daya, tsohon limamin Ka'aba, Sheikh Adil Al-Kalbani ya bayar da cikakken gabatarwa na matsayinsa.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fara tattaunawa da Bankin Duniya domin karbo sabon bashi da za'a gina ma'ikatar samar da rigakafi
Kebbi - Gwamnonin jam'iyyar APC sun bayyana cewa kwamitin gwamna Mai Mala Buni na jam'iyyar APC ta kasa yana kan doka, kuma yana jan ragamar APC yadda ya dace.
Yanzu muke samunlabarin mutwar wani tsohon sanata daga jihar Ekiti a kusancin Najeriya. An ce ya yanki jiki ya fad ne nan take ya mutu a babban birnin tarayya.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya sha waka mai ban dariya daga matarsa bayan da ya cika shekaru 64 a duniya. A cikin wani bidiyo, an ga lokacin da take
Gwamnatin jihar Legas ta kame babura sama sama d 400 a jihar, an kuma murkeshesu a bainar jama'a bisa laifin taka dokar hanya a jihar ta Legas a kudannci..
Jagoran jam’iyyar All Progessives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, na cikin wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Abia, Sanata Orji Uzor Kalu.
Masu zafi
Samu kari