Latest
Babban limamin masallacin kasa da ke Abuja, Dr Muhammad Kabir Adam, a ranar Juma’a ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga bayyana maboyar ‘yan ta'adda a kasar nan.
A kalla gawawwakin mutum143 aka samo kuma aka birne sakamakon kisan gillar da 'yan ta'adda suka yi a yankunankananan hukumomin Anka da Bukkuyum a jihar Zamfara.
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa kada wani ya gayyacesa kotu amsa wasu tambayoyi kan yadda yayi mulki bayan ya bar Ofis a shekarar 2023.
Kungiyar Kwadagon Najeriya (NLC) ta bayyanawa gwamnatin tarayya cewa ba za ta yarda da karin kudin harajin N10/lita da take shirin kakabawa masana'antun lemun.
Wata mota da ba asan me take dauke dashi ba ta kama da wuta tana cikin tafiya a wani yankin jihar Legas. A halin yanzu dai an ga motar tana cin wuta amma ba a
Mai magana da yawun shugaban kasa, Mallam Garba Shehu, ya bayyana cewa yan Najeriya ne suka matsawa Shugaba Muhammadu Buhari don ya tsaya takarar shugaban kasa.
Masu garkuwa da mutane sun sace wani direban mota mai suna Adamu Salihu tare da fasinjoji hudu a kusa da kauyen Ukya-Tsoho, karamar hukumar Kuje da ke Abuja.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da wani shugaban kwastam mai ritaya, Mohammed Zarma, a Ilorin, babbar birnin jihar Kwara a ranar Alhamis, 6 ga Janairu.
Kungiyar matasan Tiv ta fadin duniya tayi kira ga gwamna Samuel Ortom na jihar Benue da ya maidai hankali wurin dawo da sunansa da bunkasa walwalar ma'aikata.
Masu zafi
Samu kari