Latest
An kame wasu mutane masu shiga makarbartar musulmai su sace sassan jikin mamata da aka binne makabarta. Yanzu dai an mika su ga 'yan sanda ana ci gaba da duba.
Ma'aikatan tarayya sun shiga tashin hankali yayin da gwamnatin tarayyar ta bayyana shirinta na rage yawan ma'aikatanta. Sai dai akwai tanadi da aka yi masu.
Wani babban malamin ɗarikar Tijjaniya, wanda mutane ke matukar girmama shi a jihar Kwara, Sheikh Shuaib AbdulSalam, ya rasu ranar Laraba da safe bayan jinya.
Shugaban kasa Muhammadu ya nuna rashin jin dadinsa akan halin da wutar lantarkin Najeriya. Ya ce rashin isasshiyar wutar lantarkin kasar nan yana ci masa tuwo.
Rundunar 'yan sanda a Jihar Katsina, ta ce ta kwato bindigu masu harbo jiragen sama na yaki guda 109 sannan ta kama mutane 999 da ake zargi da aikata laifuka da
'Yan sandan Jihar Legas, sun kama wasu mutane biyu, Farouk Mohammed da Jamiu Kasali da ake zargi da kashe wani Babatunde Dada, fasto na cocin Redeemed Christian
Ministar kudi, kasafi da tsare-tsaren tattalin arziki tace fetur zai kara tsada. Yemi Osinbajo zai shugabanci wani kwamiti da zai zauna da NLC domin samun sauki
Aisha Muhammadu Buhari ta shiga-ta fita har aka ba wasu matasa masu nakasa aiki a gwamnatin tarayya, tayi wa masu nakasar hanya sun samu aiki a hukumar AiNSITF.
Tsohon ‘dan majalisar tarayya mai wakiltar Takai/Sumaila, Hon. Abdurrahman Kawu Sumaila ya soki masu neman ba Goodluck Jonathan takara a APC a zabe mai zuwa.
Masu zafi
Samu kari