Latest
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, saboda fargabar fargabar hare-haren ‘yan bindiga da ‘yan ta’adda, ta bayar da umarnin rufe dukkanin kwalejojin gwamnatin tarayya.
'Yan ta'adda sun sako mutane uku cikin fasinjojin 62 da suka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris din wannan shekarar.
Sirikar gwamnan ta shawarci jama'a, ballantana iyaye mata da su dinga yi wa hadiman cikin gida gwanin Kanjamau, TB, Hepatitis da saura kafin su dauke su aiki.
Bayan karewar shekarun aikin mista Oyeyemi, shugaban ƙasa, Muhammadu buhari ya amince da naɗin Dauda Biu a matsayin mukaddashin shugaban hukumar FRSC ta ƙasa.
A daren yau aka dauke Sunday Odoma Ojarum da Janet Odoma Ojarume. ‘Yan bindiga sun kutsa har gidan na su, suka dauke su a lokacin da al’umma suke ta barci.
Kungiyar kwadago ta NLC ta umarci ma’aikata da su fito zanga-zanga a fadin kasar nan a ranakun 26 da 27 ga watan Yuli domin nuna goyon bayansu ga yajin aiki.
Wata matashiya ta bayan ta dawo gida daga Turai ta tarar da danta cikin wani yanayi mara kyan gani. Ta ce a kullun cikin neman kudi take yi tana turawa a gida.
Iyalan Malam Musa, mazauna Zaria a jihar Kaduna, sun fada tsananin tashin hankali da alhini sakamakon rasuwar farat daya da amaryarsa mai sunaa Gambo tayi.
Yayin da babban zaɓe ke ƙara matsowa, jam'iyyar LP a birnin tarayya Abuja ta samu samu cigaba yayin da wasu mambobin APC da PDP suka sauaya sheƙa zuwa cikinta.
Masu zafi
Samu kari