Latest
Gwamnatin tarayya ta bada umurnin rufe dukkan ma'aikatun gwamnati karfe daya ranar Talata don baiwa mutane daman shirya zuwa halartan wasan kwallon Najeriya.
DCP Kyari da wasu mutane shida na fuskantar tuhumar safarar miyagun kwayoyi daga hukumar NDLEA ta Najeriya, inda suke gaban kotun bisa wannan zargi na barna.
Wata budurwa kyakyawa ta janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta bayan ta ce za ta siyar da motar ta domin daukar nauyin digiri na biyu na saurayin da ta ke so.
Kaduna - Kwana uku da halaka kusan rayuka 50. yan bindiga sun sake kashe wasu mutum 15 a ƙaramar hukumar Giwa dake jihar Kaduna, ranar Lahadin nan da ta gabata.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, kuma gwamnan jihar Ribas ya bayyana cewa, yana da yakinin shi zai gaje Buhari a zabe mai zuwa na 2023 da yardar Allah
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya mika sakon gaisuwa da taya murna ga Tinubu yayin da cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana haka ta bakin hadiminsa a Abuja.
Fitacciyar mai siyar da kayan mata, Hauwa Saidu wacce aka fi sani da Jaruma,ta zama abun zunde da yafice bayan wata budurwa ta kwace mata mijintaya rabu da ita.
Abuja -Gwamnatin tarayya ta bakin ministan yaɗa labarai da al'adu tace kowace rana a Najeriya na ƙara samun zaman lafiya da kwanciyar hankali tsakanin yan ƙasa
Wani labari mai daukar hankali na dattijon da ya samu takardar kammala sakandare bayan tsawon jira na fiye da shekaru 80, Merrill Pittman Cooper ya bar ba muta
Masu zafi
Samu kari