Latest
Za a ji masu taya Bola Ahmed Tinubu suka ce akwai bukatar duk wani ‘Dan Arewa ya janye. An roki Ahmad Lawan, Yahaya Bello da Ahmad Sani Yarima su janye burinsu.
Akwai shirin gudanar da wani sabon zaben fitar da gwani da jam’iyyar PDP ta ke yi a Legas. Hakan ya biyo bayan ruguza zaben ‘yan takarar majalisar tarayya.
Jam'iyyar PRP mai alamar makulli ta bi sahun PDP, SDP da APGA, ta kammala zaɓen fidda gwani na kujera lamba ɗaya, Kola Abiola, shi ne Allah ya ba nasara a zaɓe
Kafin zuwan zaben 2023, 'dan takarar shugabancin kasa kuma gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello,a ranar Lahadi ya ce shi ne muryar matasa da mata na kasar nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a daren Lahadi, ya karba bakuncin wasu daga cikin mambobin jam'iyyar APC na kasa inda suka ci abincin dare a dakin taron Banquet.
Wata 'yar kasuwa da ke zaune a Legas ta rasa ranta bayan ta garkame kanta a bandaki yayin da jami'an Hukumar EFCC sun yi yunkurin damke ta har cikin gida.
Duba da yadda zaben fidda gwani na APC ke karatowa, 'yan takarar shugaban kasa daga kudu maso yamma da masu rike da mukaman jam'iyya mai mulki ta APC suka gana.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya na Abuja, sun sanar da karkatar sa zirga-zirgar ababen hawa kafin zaben fitar da gwani na takarar shugabancin kasa.
Shugaba Buhari jajanta wa iyalan wadanda aka kashe a cocin a gwamnatin jihar Ondo, inda ya buƙaci hukumomin agajin gaggawa su kai dauki ga wadanda suka jikkata.
Masu zafi
Samu kari