Latest
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya fatattaki ‘yan jarida da aka amince da su da ke daukar labaran jam’iyyar daga sakatariyar ta na kasa
Wata matar aure mai suna Bilkisu Muhammad a ranar Litinin ta yi kira ga wata kotun shari'a dake garin Kaduna da kada ta tsinke igiyar aurensu da Sirajo Mansur.
Bayo Onanuga ya fito yana cewa shi ne silar haduwar Yemi Osinbajo da Asiwaju Bola Tinubu, amma yau cike yake da nadamar abin da ya aikata bayan zaben 1999.
Kawunan mambobin kwamitin gudanarwa na APC ta ƙasa ya rarrabu biyo bayan aygana sanata Ahmad Lawan a matsayin magajin Buhari ta hanyar maslaha da Adamu ya yi
Tsohon dan majalisar ya bayyana janyewarsa ne a wata ganawa da ya yi da manema labarai a Abuja ranar Litinin nan yayin da ake ci gaba da jin batutuwan jam'iyya.
Kwamitin gudanarwa na jam'iyyar APC ta ƙasa ya ce rahoton da ke yawo na zaɓan Sanata Ahmad Lawan a matsayin ɗan takara karya ce mara tushe ballantana makama.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba za a kakaba dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC a zaben 2023 mai zuwa ba nan kusa a cikin shekara mai zuwan nan.
Rikici ya barke a jam’iyyar APC biyo bayan sanarwar da shugaban APC Adamu ya sanar da shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan a matsayin dan takarar shugaban kas
A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC na yankin Arewa a fadar gwamnati dake babban birnin tarayya wato Abuja.
Masu zafi
Samu kari