Latest
Wani sabon batu ya bayyana game da tabbacin da mukarraban Buhari suka bai wa 'yan takara a kalla shida a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC da aka yi kwanan nan.
Sanata Sandy Ono ya fito karara ya nuna jam’iyyar PDP ta na jin tsoron Asiwaju Bola Tinubu, ya na ganin sai Atiku Abubakar ya yi da gaske, za a hana APC nasara.
Kusan mutum 15 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu suka bace a safiyar Lahadi bayan wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Igama a Edumoga.
Dan takarar kujera lamva ɗaya a Najeriya a jam'iyyar APGA. Farfesa Peter Umeadi, ya kawo ƙarshen cece kuce ya zaɓi wanda zai zame masa mataimaki a zaben 2023.
Kungiyar Kiristoci ta Kasa, CAN, ta ce duk jam'iyyar siyasa da ke son cin zaben shugabancin kasa a 2023 dole ne ta hada kai da coci. Samson Ayokunle, ya sanar.
Za a ji alkawari uku da Alhaji Atiku Abubakar ya yi shi ne Gwamnatin Tarayya za ta cire hannunka a kan sha’anin matatun da ke tace danyen mai da wutar lantarki.
Janar Lucky Irabor ya ce da babbar masifa ta aukowa jihar Kano, Rundunar Sojoji suka samu labarin ta’adin da ‘yan ta’adda suke shiryawa a Abuja da wasu birane.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya tabbatar da cewa jikinsa garas yake a wasu hotuna da suka bayyana yana gwada kwarewarsa a atisaye da tsinka jini.
Bayan kwashe tsawon shekaru tana jira, wata mata 'yar Najeriya mai shekaru 52 ta hadu da abokin rayuwarta kuma sun shige daga ciki a wani kayataccen bikinsu.
Masu zafi
Samu kari