Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya bisa halin da ya jefa su da kuma halin da suke ciki a yanzu. Ya ce ya san komai da kasar nan ke ciki yanzu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya shawarin su zabi Bola Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana dalilai da ya kamata kowa ya duba ya zabe shi.
Hukumar yaki da nasu cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ta gano makudan kuɗi a gidan Tinubu.
Shugaban hukumar zaɓe ta kasa mai zaman kanta, Farfesa Mahmud Yakubu, ya jaddada cewa babu wafa fargaba, zabe zai tafi kamar yadda hukumar ta tsara a gaba.
An yi maja tsakanin jam'iyyar Labour Party reshen jihar Kano da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki' yan kwanaki kafin zaben shugaban kasa.
Sanata Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya shiga ganawar kus-kus da kungiyar gwamnonin jam'iyya karkashin jagorancin gwamna Akh Atiku Bagudu.
Mutanen garin Birnin Gwari da ke karamar hukumar Birnin Gwari a jihar Kaduna sun ce sun fara tuntubar yan ta'adda don yin sulhu da su saboda su bari a yi zabe.
Gwamna Nasir El-Rufai ya umarci ma'aikatu da hukomin gwamnatin Kaduna da su tabbata cewa sun ci gaba da karbar tsoffin kudi kamar yadda kotun koli ta yi umurni.
Wasu yan Najeriya a birnin tarayya Abuja sun bayyana cewa kwanaki biyu bayan umurnin shugaba Muhammadu Buhari, har yanzu ko N200 bankuna basu baiwa kwastoma.
Masu zafi
Samu kari