Latest
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo tace ta fara bincike kan mutuwar wani mutum da ake zargin ya sheka lahira bayan sun gama gwangwajewa da wata mata otal a jihar.
Ginin bene ya danne wasu mutane da ke samun mafaka a sasanin Ayah da ke karamar hukumar Ibaji a jihar Kogi bayan ambaliyar ruwa ta daddakosu daga gidajensu.
Za a ji cewa Mazi Nnamdi Kanu yana ganin tsare shi da ake yi alhali kotu tace a fito da shi, ya sabawa kundin tsarin mulki na 1999 da aka yi wa garambawul.
Sifeta janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, a daren Juma’a ya saki nambobin da za a yi wa kiran gaggawa a fadin kasar nan a lokacin da aka samu farmaki.
Gabanin zaben 2023 na shugaban kasa, farfesa Banji Akintoye, shugaban kungiyar Yarbawa ta Yoruba Nation Self-Determination Struggle ya bayyana kadan daga halin
Dumbin magoya bayan dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a Legas, Abdulazeez Adediran da aka fi sani da Jandor, a ranar Alhamis, sun koma jam'iyyar APC. Wadanda
Shigo da kayayyakin man fetur daga kasashen waje na samar da nakasu da illa ga fannin makamashi a kasar Ghana saboda yadda ake tafiyar da harkokin mai a kasar.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da tsohon SSG a jihar Enugu, Dakta Dan Shere, da wasu mutane da dama ranar
Duk da hukuncin kotu da ya bukaci Najeriya ta mayar da shugaban kungiyar ‘yan IPOB kasar Kenya tare da biya da diyyar N500m, gwamnatin tarayya ta ki sakinsa.
Masu zafi
Samu kari