Latest
sanata omo ovie agege dai shine mataimakin shugaban majalissar dattijai a tarayyar nigeria. kuma yana takarar gwamnan jihar delta a yanzu haka a zaben 2023
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a yayin da jam'iyyar ke fama da rikici.
Priscilla Sitieni, dalibar frimare mafi tsufa a fadin duniya ta rasu tana da shekaru 99. Sammy Chepsiror, jikanta ya tabbatar cewa ta rasu a ranar Laraba a gida
Wata mata mai nakasa ta ba da mamaki yayin da aka ga tana dukkan ayyukan gida da ya kamata mutum ya yi kafafunta. An bidiyon lokacin da take yanka kubewarta.
Wani dalibi ya yanki jiki ya fadi matacce, lamarin da ya jefa jama'a cikin tashin hankali. An tabbatar da mutuwa dalibin dan aji daya a jami'ar Legas a Kudu.
Cikin takun tsakan dake gudana tsakanin Gwamna Nyesom Wike na RIbas da Alhaji Atiku Abubakar, Wike ya zargi da Atiku da karerayi kawai don mutane su zabesa.
Rundunar yan sandan jihar Kwara ta tabbatar da damke wani da ake zargi da zama mai garkuwa da mutane mai suna Umaru mai shekaru 20 yana siyan abinci da silifas.
APC a jihar Abia ta shiga rudani, duk wasu Shugabannin jam’iyyar sun ce ba za su goyi bayan takarar Tsohon Minista watau Dr. Uche Ogah a kan Ikechi Emenike ba.
An daure wani fasto bisa zargin ya ci kudin wata mata da ta amince masa su yi kasuwa tare a raba riba. Bayan karbar kudi, fasto ya cika wandonsa da iska kawai.
Masu zafi
Samu kari