Latest
Babban jigon NNPP a matakin kasa ya bayyana yin murabus yayin da ake tunkarar zaben 2023 nan da badi. Jam'iyyar APC ta bayyana sha'awarta ga Ningi ya dawo gida.
Mai Alfarma Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar na III, yace ba gudu ba ja da baya a kokarinsa na faɗa wa masu rike da madafun iko gaskiya domin su zata amfa
Wasu na cewa idan Bola Tinubu ya zama shugaban kasa, babban birnin tarayyan zai koma Legas. APC PCC tace ba za a dauke Birnin Tarayya daga Abuja zuwa Legas ba
A 2023, ba za ayi yunwa ba domin akwai isasshen kayan abincin da mutane za su ci. Ministan gona yace babu mamaki abinci ya kara tsada, amma da wahala a rasa.
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya amince da yunkurin cire wani kaso daga albashin ma'aikata domin ba hukumar kula da lafiya da jihar kirkira a wannan lokacin.
sanatan sokoto ta arewa alhaji alu magatakardan sokoto na jimamin rashin matarsa wadda ta kasance uwar gida a gareshi kuma uwar yayansa wacce ta rasu jiya.
Shugaban tawagar yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Gwamna Emmanuel na Akwa Ibom yace an buga kuskure amma suna kokarin ɗinke barakar cikin gida.
Gwamnatin jihar Kano ta hana matuka adaidaita sahu bin wasu titunan dake fadin jihar saboda zata samar da manyan motocin da zasu dinga daukar al’umma a titinan.
Sadiq Ango Abdullahi ya fada hannun 'yan bindiga a watan Maris yayin da aka shirya zaben tsaida gwani na neman takarar majalisa a Mayu, sai ga shi ya samu tuta.
Masu zafi
Samu kari