Latest
Wani uba da ke kokarin kare diyarsa ya ji sanyi bayan karamar yarinyar ta rattaba hannu kan Yarjejeniyar da ke haramta mata yin saurayi har sai a shekarar 2041.
An fitittiki wata Farfesa daga jami'a a kasar Amurka kan laifin nunawa dalibanta wasu hotunan tana mai cewa zanen fuskan annabin Musulunci ne, Muhammadu (SAW).
Sanata Orji Kalu, bulaliyar majalisar dattawa ya ce a shirye ya ke ya karbi belin Nnamdi Kanu, shugaban haramtaciyyar kungiyar IPOB idan FG za ta bada belinsa.
Wani boka ya yi abin kunya yayin da ya dirkawa wata mata ciki a jihar Kano.Ya amsa laifinsa tare da cewa hakan sharrin shaidan ne ba komai bane a yi masa afuwa.
Gwamnan jihar Benue ya bayyana cewa, ba ya goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku ABubakar, kuma bai bayyana wanda yake marawa baya ba.
Sanata Orji Kalu daga jihar Abiya, mamba a jam'iyar APC mai mulki ya ce bai yardada zabukan gwajin ada ake dora Peter Obi a gaban sauran yan takara harda Tinubu
Legit ta gudanar da bincike kan labarin tiktok da yake cewa wani dalibin jami'arGhana ya auri wata mata nakasasshiya inda mutane suka yabesa sosai a soshiyal.
Sanata Elisha Abbo na mazabar Adamawa ta arewa ya rasa damarsa ta ci gaba da zama a kujerar sanata karkashin inuwar APC bayan Kotu ta yanke hukunci a Yola.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue kuma daya cikin gwamonin G5 ya karyata cewa gwamonin G5 na goyon bayan takarar Atiku Abubakar a sirrance duk da rikicinsu.
Masu zafi
Samu kari