Latest
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yariman Bakura, ya yi magana kan halin da Najeriya ke ciki a yanzu. Ahmad Sani ya ce akwai bukatar shugabani su tashi tsaye.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta sanya ranar, 13 ga watan Yuni domin fara sauraron karar da ke neman a tsige Ganduje daga shugabancin APC.
Kwamitin da shugaban kasa ya kafa kan manufofin kasafin kudi da sauya fasalin haraji ya bawa gwamnatin tarayya shawara kan sabon harajin kayan dake shigowa kasar.
Rahotanni sun bayyana cewa jami’an ‘yan sandan jihar Plateau sun kama wani matumi da ake zargin yana kokarin kai wa ‘yan bindiga makamai a garin Jos.
Hukumar ba dalibai lamuni ta NELFUND ta ce dalibai kimanin 60,000 ne suka yi rijista domin neman lamunin karatu cikin mako daya daga makarantun gwamnatin tarayya
An shiga takaici a jihar Lagos bayan zuciyar wata ‘yar kasuwa, Alhaja Iyabo ya buga, wanda ya yi sanadiyyar rasuwarta saboda rushe shagonta da N50m a ciki.
Duk da umarnin kotu kan tuge Muhammadu Sanusi II daga kujerar sarautar Kano, Hakimai da shugabannin addini na ci gaba da nuna goyon baya ga Sarkin.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana cewa dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'adda a watan Mayu. Ta ce an kashe 'yan ta'adda 624.
Daya daga ‘ya’yan marigayi Ado Bayero, Zainab Ado Bayero, ta tunatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu nauyin da ya rataya a wuyansa cikin gaggawa.
Masu zafi
Samu kari