Latest
Wata kungiyar farar hula ta caccaki shugaban 'yan sanda kan kalamansa na cewa a hada hukumar 'yan sanda da NSCDC. Kungiyar ta ce hakan zai kawo cikas a harkar tsaro
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo, Abass Mimiko wanda kani ne ga tsohon gwamnan jihar, Olusegun Mimiko ya samu tikitin tsayawa takara.
Gwamnatin jihar Gombe ta kaddamar da titi mai sunan Abdullahi Ganduje a kwaryar jihar. Ganduje da sauran jigajigan jam'iyyar APC sun halarci bude titin
gidauniyar Sarki AbdulAziz ta Saudiya ta mikawa gwamnatin Kano katon dubu uku na dabino da za a raba ga mabukata da masallataN Juma'a, marasa lafiya da almajirai
Jami’ar Najeriya ta Nsukka (UNN) da ke jihar Enugu ta dakatar da Mfonobong Udoudom, wani malamin jami'ar da aka kama da zargin yana lalata da daliba.
Shugaban jam'iyyar APC a Najeriya, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce jam'iyyar ce kadai za ta kawo mafita ga 'yan ƙasar a halin da ake ciki yanzu.
Kungiyar gamayyar jam'iyyun siyasa ta UPPP ta shawarci Shugaba Bola Tinubu ya gargadi hukumar EFCC kan binciken tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sanar da cewa yanzu haka yana Washington DC tare da wasu gwamnonin Arewa domin halartar taron tsaro da zaman lafiya.
An yada wani rubutu a shafukan sada zumunta cewa gwamnatin tarayya za ta fara biyan albashin ma'aikatan jihohi da kananan hukumomi. An gano gaskiya.
Masu zafi
Samu kari