Latest
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta karyata rade-radin cewa an kai hari kan matafiya a birnin tarayya Abuja. Shugaban 'yan sanda ya ce za a dauki mataki a kan lamarin
Kungiyar kwadago ta TUC ta ce ta cimma matsayar mafi karancin albashi da takwararta ta NLC. Ta nemi gwamnati ta biya naira dubu dari shida da goma sha biyar
Gwamnatin jihar Kano ta karrama makarancin Al-kur'ani mai shekaru 16 da kujerar hajji. Gwamnan jihar ya ce karfafa gwiwar yaron abu ne mai muhimmanci matuka
Rundunar sojojin ƙasa ta Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun yi nasarar kashe ƴan ta'adda uku, sun kamo biyu sannan sun kwato makamai a Sokoto, Kaduna da Filato.
Kamfanin NNPC ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa ya gano tare da magance matsalar da ta kawo dogayen layi a gidajen mai a sassan kasar cikin satin nan.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yauzu haka ta na tunanin sauyawa daurarrun da ke Suleja matsuguni domin dakile yunkurinsu na guduwa daga fursun din
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa ta na zargin tsananin zafi na daga dalilan yawan rashe rashe a jihar Kano. Har yanzu ana zurfafa bincike kan matsalar
Gwamnatin Jigawa ta fara daukan mataki a kan gidajen mai da suka kulle wurin kafa kwamitin kota kwana. Kwamitin zai rika zagawa domin tabbatar da mai ya wadata.
Mutane sun wayi gari cikin mawuyacin hali na ƙarancin man fetur a jihar Kaduna wanda ya sa ƴan bunburutu suka buɗe sabuwar kasuwa da farashi mai tsada.
Masu zafi
Samu kari