Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Tsohuwar 'yar takarar shugaban kasar Amurka ta jam'iyyar Democrat, Kamala Harris, ta bayyana dalilin da ya sanya Donald Trump ya fara yaki da Iran.
Duk da cewa Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka da aka gudanar a ranar Talata 5 ga watan Nuwamba, sai ranar 20 ga Janairun 2024 ne za a rantsar da shi.
An gano gaskiyar bidiyon da Joe Biden ya yi kira ga Aliko Dangote ya rage kudin litar man fetur zuwa N150. Bidiyon na bogi ne, Joe Biden bai yi magana da Dangote ba.
An fara yada bidiyon lalatar da Mista Engonga ya yi a lokacin da aka tsare shi a gidan yari da ke Malabo saboda almubazzaranci da dukiyar jama'a.
Mataimakaiyar shugaban ƙasar Amurka, Kamala Harris ta taya zababben shugaban ƙasa, Donald Trump murnar lashe zabe, ta ce za ta taimaka a mika mulki.
Rahotanni sun tabbatar da cewa nasarar Donald Trump a zaben Amurka ta jawowa attajirin duniya, Elon Musk riba inda dukiyarsa ta karu da $13bn cikin awanni.
Attajiri kuma fitaccen dan kasuwa, Elon Musk, ya tofa albarkacin bakinsa kan zaben shugaban kasan Amurka. Elon Musk ya ce zaben Amurka ya nuna mutane na son canji.
Hasashen da kafofin yada labarai suka fitar ya nuna cewa Donald Trumnp ne ya samu nasara a zaben shugaban kasar Amurka da aka gudanar ranar Talata.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin kasar Chadi sun tsananta hare-hare a yankin Tafkin Chadi lamarin da ya sa mayakan Boko Haram tserowa zuwa kauyukan Borno.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya taga Donald Trum murnar lasshe zaben shugaban ƙasar Amurka, ya nuna bukatar kara inganta alakar Najeriya da Amurka.
Labaran duniya
Samu kari