Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Kammala zaben gwamna a jihar Bauchi ya zo da tsaiko yayin da mambobin jam'iyyar APC ke neman a tsige shugabanta na jihar saboda wasu dalilai da suka gabatar.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ta bayyana cewa, ba za ta auri mai albashin da ya ke N70,000 ba saboda kudin sun yi kadan rike ta.
Hukumar DSS ta samu shawari daga jam'iyyun siyasa na APC da PDP game da batun wasu 'yan siyasa da ke son kafa gwamnatin wucin gadi kafin rantsar da Tinubu.
Mataimakin shugaban APC ya ce ya kamata a ba Kudu maso Kudu kujerar shugaban majalisar dattawa, ya fadi dalilin da ya kamata a duba don yin hakan nan kusa.
Kasar Turai ta Scotland ta yi sabon Firayinminista, wanda yake Musulmi na farko da ya taba rike wannan babban mukami a kasar da ke nahiyar Turawan Yammaci.
Dan Chinan da ake zargi da kashe budurwarsa a jihar Kano ya amsa laifinsa, inda yace da kansa ya kashe Ummita yayin da ya farde ta da wuka ta mutu har lahira.
Rahoton da muke samu ya bayyana shugaban kasar Ukraine ya amince da ganawa da shugaban kasar China domin tattauna hanyoyin sulhu game da halin da ake ciki.
Wata budurwa ta girgiza jama'a yayin da ta dauki ruwa a lokacin da aka bata damar daukar komai take so a kantin siyayya da ke wata jiha a Najeriya, ta kwafsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ba Zulum makudan kudade domin yin aikin gina kauyuka 3 a jihar wadanda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka bata.
Salisu Ibrahim
Samu kari