Salisu Ibrahim
5624 articles published since 29 Dis 2020
5624 articles published since 29 Dis 2020
Wani mutumin da ya bayyana rayuwarsa da zakanya ya ba da mamaki a lokacin da yace ya reni dabbar na tsawon shekaru 11 ba tare da ya cutar da ita ba, shima haka.
Ana zargin wasu Fulani makiyaya da mamaye wani yankin jihar Benue tare da hallaka mutane da yawa ba tare da wani laifin da suka aikata ba a ranar ta Alhamis.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana lokacin da za a kammala zaben gwamnoni da na 'yan majalisu a kasar, inda tace nan da watan Afrile ne za a gama.
Rahoton da muke samu daga jihar Imo na bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka jami'an hukumar NSCDC 3 da kuma fararen hula a jihar da ke Kudu.
Zababben gwamnan jihar Katsina Radda ya bayyana shirinsa idan aka rantsar dashi a matsayin gwamnan jihar Katsina a watan Mayu da ke tafe nan ba da jimawa ba.
Kungiyar Musulmai ta Al-Habibiyyah ta nemi Tinubu ya mai da hankalinsa ga samar da abinci da yakar takauci a Najeriya. Kungiyar ta yaba wa Tinubu da nasararsa.
Kasar Saudiyya ta bayyana daukar mataki kan masu zuwa ziyarar ibada kasar amma su bige da daukar hotuna a madadin yin abin da ya kawo su na ibada don ALlah.
Babban bankin Najeriya ya ce, zabi mai kyau ga 'yan kasar shine su rungumi amfani da manhajar eNaira don tabbatar da an samu sauki wajen hada-hadar kudade.
Akwai yiwuwar babban bankin Najeriya ya kakaba amfani da manhajar eNaira wajen tabbatar da an kashe kudi cikin tsanaki ba tare da wata matsala ba a kasar nan.
Salisu Ibrahim
Samu kari