Muhammad Malumfashi
19658 articles published since 15 Yun 2016
19658 articles published since 15 Yun 2016
Ana farautar wadanda Bola Tinubu zai ba mukami a Gwamnatinsa idan ya dare kan mulki. Wasu da ake kawowa a rai sun hada da Muhammadu Sanusi II ko James Faleke.
Duk Duniya yanzu babu mai kudin kamar Bernard Arnault mai LVGH. A yau Arnault ya ba Dala biliyan 200 baya, dukiyarsa ta nunka ta Bill Gates sau biyu har da kari
Osita Izunaso ya ce ya cancanta ya zama shugaban majalisar dattawa da za a rantsar a Yuni. Sanatan na Imo ya hango kan shi a kujerar Shugaban Majalisa a 2023.
Muhammadu Sanusi II ya ce akwai rashin jituwa da rabuwar kai a kasar nan, yake cewa tun bayan yakin Biyafara, ‘Yan Najeriya ba su taba rabuwa irin yanzu ba.
Shugaban Jam’iyyar APC zai yi shari’a da Mai magana da yawun bakin Atiku Abubakar. Kakakin na PDP a 2023 ya ce APC ta hana shi kudin aikin da ya yi a baya.
An fahimci cewa wasu wadanda Bola Tinubu yake jin shawararsu, sun dage Sanusi Lamido Sanusi watau Muhammadu Sanusi II ya koma kan kujerarsa na Gwamnan CBN.
An kalubalanci CBN a kan batun canza kudi, Bello Matawalle ya fito fili ya na cewa sukar canjin takardun kudi da aka yi gabanin zaben bana ya jawo aka doke shi.
Jameel Muhammad Sadees ya kan yi tafsiri tare da 'dansa. Shi ma Mansur Isa Yelwa yana fassara Al-Kur’ani ne tare da yaronsa, Alaramma Abdurrahim Mansur Yelwa
A ranar Lahadin nan, Heritage Times (HT) ta karrama Goodluck Jonathan, Marigayi John Magufuli, Seretse Ian Khama da lambar yabo a babban birnin kasar Ruwanda.
Muhammad Malumfashi
Samu kari